Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya ce: Addu'ar Dhun-Nun (Annabi Yunus) lokacin da ya yi addu'a, yayin da yake cikin cikinj kifi ita ce:
لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ سُبْحَانَكَ إِنِّي كُنْتُ مِنَ الظَّالِمِينَ
Laa 'ilaaha 'illaa 'Anta subhaanaka 'innee kuntu minadh-dhaalimeen
Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, tsarki ya tabbata a gare Ka. Lallai ni, na kasance daga cikin azzalumai.
Reference: [1] Suratul Anbiya: 87 [2] At-Tirmidhi: 3505