Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya ce: Wanda ya ga wani mutum cikin haɗari, sannan ya ce:
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي عَافَانِي مِمَّا ابْتَلَاكَ بِهِ، وَفَضَّلَنِي عَلَى كَثِيرٍ مِمَّنْ خَلَقَ تَفْضِيلًا
Alhamdu lillaahil-lathee 'aafaanee mimmab-talaaka bihi wa fadhdhalanee 'alaa katheerin mimman khalaqa tafdheela
Godiya ta tabbata ga Allah Wanda Ya tsare ni daga abin da Ya jarrabe ka da shi, kuma Ya fifita ni sosai a kan da yawa daga cikin abin da Ya halitta.
Reference: Sahih. Tirmidhi: 3432