Loading...
Language: Hausa
Jabir (RA) ya ce ya ji Manzon Allah (ﷺ) yana cewa: Akwai wata sa'a a cikin dare wacce babu wani musulmi da zai roki Allah alheri a duniya da lahira face Ya ba shi; kuma wannan yana faruwa a kowane dare.
Reference: Muslim: 757