Loading...
Addu'ar Tsari daga Mutane Masu Cutarwa
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ اكْفِنِيْهِمْ بِمَا شِئْتَ
Allaahummak-fineehim bimaa shi'ta
Ya Allah, Ka isar mini da su (ka kare ni daga gare su) ta yadda Ka ga dama.
Reference: Muslim 4/2300, 3005