Loading...
Language: Hausa
إِنَّا لِلَّهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَ، اَللَّهُمَّ أْجُرْنِيْ فِي مُصِيْبَتِيْ وَأَخْلِفْ لِي خَيْرًا مِنْهَا
Innaa lillaahi wa 'innaa 'ilayhi raaji'oon, Allaahumma'-jurni fee museebatee wa 'akhlif lee khayran minhaa
Lallai mu na Allah ne kuma gare Shi za mu koma. Ya Allah Ka ba ni lada a cikin musibata kuma Ka musanya mini da wani abu mafi alheri daga gare ta.
Reference: Muslim: 918