Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ), ya kasance yana cewa yayin yaƙi:
اَللَّهُمَّ أَنْتَ عَضُدِي، وَأَنْتَ نَصِيرِي، بِكَ أَحُولُ وَبِكَ أَصُولُ، وَبِكَ أُقَاتِلُ
Allaahumma 'Anta 'adhudee, wa 'Anta naseeree, bika 'a'hoolu, wa bika 'asoolu, wa bika 'uqaatilu
Ya Allah, Kai ne ƙarfina kuma Kai ne Mataimakina. Saboda Kai nake motsi, kuma saboda Kai nake kai hari, kuma saboda Kai nake yaƙi.
Reference: Hasan Gharib. Abu Dawud: 2632