Loading...
Addu'ar Lokacin Shan Ruwan Zamzam
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya ce: ‘Ruwan Zamzam yana (aiki ne) ga duk abin da aka sha shi domin sa.’
Reference: Sahih (Albani). Ibn Majah: 3062