Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُ أَكْبَرُ، اَللَّهُ أَعَزُّ مِنْ خَلْقِهِ جَمِيعًا، اَللَّهُ أَعَزُّ مِمَّا أَخَافُ وَأَحْذَرُ، أَعُوْذُ بِاللَّهِ الَّذِي لَا إِلَهَ إِلَّا هُوَ الْمُمْسِكِ السَّمَوَاتِ السَّبْعِ أَنْ يَقَعْنَ عَلَى الْأَرْضِ إِلَّا بِإِذْنِهِ، مِنْ شَرِّ عَبْدِكَ فُلَانٍ، وَجُنُودِهِ وَأَتْبَاعِهِ وَأَشْيَاعِهِ، مِنَ الْجِنِّ وَالْإِنْسِ، اَللَّهُمَّ كُنْ لِي جَارًا مِنْ شَرِّهِمْ، جَلَّ ثَنَاؤُكَ وَعَزَّ جَارُكَ، وَتَبَارَكَ اسْمُكَ، وَلَا إِلَهَ غَيْرُكَ
Allahu 'Akbar, Allahu 'a'azzu min khalqihi jamee'an, Allahu 'a'azzu mimmaa 'akhaafu wa 'ahdharu, 'A'oodhu billaahil-ladhee laa 'ilaaha 'illaa Huwa almumsikis-samaawaatis-sab'i 'an yaqa'na 'alal-'ardhi 'illaa bi'idhnihi, min sharri 'abdika (name of the person), wa junoodihi wa 'atbaa'ihi wa 'ashyaa'ihi, minal-jinni wal'insi, Allaahumma kun lee jaaran min sharrihim, jalla thanaa'uka wa 'azza jaaruka, wa tabaarakasmuka, wa laa 'ilaaha ghayruk
Allah Shi ne mafi Girma, Allah Ya fi kowane halittarSa ɗaukaka. Allah Ya fi abin da nake tsoro da fargaba ɗaukaka. Ina neman tsari da Allah, Wanda babu abin bautawa da gaskiya sai Shi, Mai riƙe da sammai bakwai kada su faɗo a kan ƙasa sai da izininSa, daga sharrin bawanKa (ambaci sunan mutumin), da rundunarsa da mabiyansa da masu goyon bayansa, daga aljanu da mutane. Ya Allah, ka zama mai kariya a gare ni daga sharrinsu. YabonKa yana da girma kuma kariyarKa tana da ɗaukaka. SunanKa yana da albarka, kuma babu abin bautawa da gaskiya sai Kai.
Reference: Sahih. Adabul Mufrad: 708