Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ مَتِّعْنِي بِسَمْعِي وَبَصَرِي وَاجْعَلْهُمَا الْوَارِثَ مِنِّي، وَانْصُرْنِي عَلَى مَنْ ظَلَمَنِي وَخُذْ مِنْهُ بِثَأْرِي
Allaahumma matti‛ni bi sam‛i wa basari waj-‛alhumal-waaritha minni, wan-surni ‛alaa man zalamani, wa khudh minhu bi tha’ri
Ya Allah, Ka ba ni nishaɗi da jina da ganina, kuma Ka sanya su magada daga gare ni (su kasance masu lafiya har mutuwa), kuma Ka taimake ni a kan wanda ya zalunce ni, kuma Ka ɗauki fansa a gare shi domina.
Reference: Sahih. Bukhari, Al-Adabul Mufrad 1/226