Loading...
Language: Hausa
Ko da bashin da ke kanku ya kai kamar dutse, (idan aka karanta wannan addu'ar) Allah Zai biya bashin:
اَللَّهُمَّ اكْفِنِي بِحَلَالِكَ عَنْ حَرَامِكَ، وَأَغْنِنِي بِفَضْلِكَ عَمَّنْ سِوَاكَ
Allaahummak-finee bi 'halaalika ‛an 'haraamika, wa aghninee bi fadlika ‛amman siwaak
Ya Allah, Ka isar mini da halalinKa daga barin haramun ɗinKa, kuma Ka wadatar da ni da falalarKa daga barin waninKa.
Reference: Hasan Gharib. Tirmidhi: 3563