Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya ce:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْهَمِّ وَالْحَزَنِ، وَالْعَجْزِ وَالْكَسَلِ، وَالْبُخْلِ وَالْجُبْنِ، وَضَلَعِ الدَّيْنِ وَغَلَبَةِ الرِّجَالِ
Allaahumma 'innee 'A'oodhu bika minal-hammi wal hazani, wal'ajzi wal kasali, wal bukhli wal jubni, wa dhala'id-dayni wa ghalabatir-rijaal
Ya Allah, Ina neman tsari da Kai daga damuwa da baƙin ciki, da kasawa da lalaci, da rowa da tsoro, da nauyin bashi da rinjayar mutane.
Reference: Bukhari: 2893