Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya kasance yana neman tsari ga Hasan da Husaini (jikokinsa) ta wannan hanyar:
أُعِيْذُكُمَا بِكَلِمَاتِ اللَّهِ التَّامَّةِ مِنْ كُلِّ شَيْطَانٍ وَّهَامَّةٍ وَّمِنْ كُلِّ عَيْنٍ لَامَّةٍ
U'eethukumaa bikalimaatil-laahit-taammati min kulli shaytaanin wa haammah, wa min kulli 'aynin laammah
Ina neman tsari a gare ku da cikakkun Kalmomin Allah daga dukkan shaiɗan da dabba mai cutarwa, da kuma daga dukkan ido mai hassada.
Reference: Bukhari: 3371