Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) a lokutan haɗari, ya kasance yana cewa -
لَا إِلَهَ إِلاَّ أَنْتَ سُبْحَانَكَ إِنِّى كُنْتُ مِنَ الظَّالِمِيْنَ
Laa Ilaaha Illaaa Anta Subh’aanaka Innee Kuntu Minaz” Z’aalimeen
Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai (Ya Allah), Tsarki ya tabbata a gare Ka. Lallai ni, na kasance daga cikin azzalumai.
Reference: Sahih. Tirmidhi: 3505