Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya ce: "Duk wanda daga cikinku zai yabi ɗan'uwansa to ya ce:
أَحْسِبُ فُلَانًا وَاللَّهُ حَسِيبُهُ وَلَا أُزَكِّي عَلَى اللَّهِ أَحَدًا أَحْسِبُهُ كَذَا وَكَذَا
Ahsibu fulaanan wAllaahu haseebuhu wa laa 'uzakkee 'alAllaahi 'ahadan ahsibuhu kadha wa kadha
Ina tsammanin wane kaza da kaza ne, kuma Allah ne Mai hisabinsa, kuma ba na tsarkake kowa a gaban Allah, (amma) ina tsammaninsa kaza da kaza.
Reference: Bukhari: 2662