Loading...
Language: Hausa
Wani daga cikin Sahabban Annabi (ﷺ) yana da wata dabi'a cewa idan aka yabe shi, sai ya ce:
اَللَّهُمَّ لَا تُؤَاخِذْنِي بِمَا يَقُولُونَ، وَاغْفِرْ لِي مَا لَا يَعْلَمُونَ، وَاجْعَلْنِي خَيْرًا مِمَّا يَظُّنُّونَ
Allaahumma laa tu'aakhidhnee bimaa yaqooloon, waghfir lee maa laa ya'lamoon waj'alnee khayram-mimmaa yadhunnoon
Ya Allah, kada Ka kama ni da abin da suke faɗa, kuma Ka gafarta mini abin da ba su sani ba, kuma Ka sanya ni na fi yadda suke tsammani.
Reference: Sahih. Adabul Mufrad: 589