Loading...
Addu'ar Neman Gafara ga Wani
Language: Hausa
Abdullah bin Sarjis (RA) ya ce wa Manzon Allah (ﷺ): "Ya Manzon Allah! -
غَفَرَ اللَّهُ لَكَ
Ghafar-Allahu lak
Allah Ya gafarta maka.
Reference: [1] Riyadus Salehin: 1843 [2] Muslim: 2346