Loading...
Addu'ar Kariya daga Dajjal (Hadisi)
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya ce: Duk wanda ya haddace ayoyi goma na farkon Suratul Kahf, zai tsira daga Dajjal.
Reference: Muslim: 809