Loading...
Addu'ar Soyayya don Allah
Language: Hausa
Idan ɗan'uwa musulmi yana so ya faɗa wa ɗan'uwansa cewa yana sonsa, to ya ce:
أُحِبُّكَ فِي اللَّهِ
U'hibbuka fill-aah
Ina sonka saboda Allah.
Reference: Hasan (Albani). Abu Dawud: 5125