Loading...
Language: Hausa
Lokacin biyan bashi, Annabi (ﷺ) ya ce:
بَارَكَ اللَّهُ لَكَ فِي أَهْلِكَ وَمَالِكَ، إِنَّمَا جَزَاءُ السَّلَفِ الْحَمْدُ وَالْأَدَاءُ
BaarakAllahu laka fee 'ahlika wa maalika, 'innamaa jazaa'us-salafil-hamdu wal'adaa'
Allah Ya yi maka albarka a cikin iyalinka da dukiyarka, lallai sakamakon bashi shi ne yabo da kuma biya.
Reference: Sahih (Albani). An-Nasai: 4683