Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya ce: Mutumin da ya tashi da dare kuma ya faɗi waɗannan kalmomi -
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَىْءٍ قَدِيرٌ اَلْحَمْدُ لِلَّهِ وَسُبْحَانَ اللَّهِ وَلَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَاللَّهُ أَكْبَرُ وَلَا حَوْلَ وَلَا قُوَّةَ إِلَّا بِاللَّهِ
Laa ilaaha illAllahu Wa'hdahu laa Sharika lahu Lahul mulku, wa lahul-'hamd wa huwa 'alaa kulli shay'in Qadir. Al'hamdulillahi wa sub'hanallahi wa laa ilaaha illAllahu wAllahu akbar wa laa 'hawla Walaa Quwwata illa billaah
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah. Shi kadai Yake kuma ba Ya da abokin tarayya. Mulki NaSa ne kuma dukkan yabo NaSa ne. Shi ne Mai Iko akan komai. Dukkan yabo na Allah ne. Dukkan ɗaukaka ta Allah ce. Kuma babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Kuma Allah ne Mafi Girma Kuma babu karfi ko iko sai da Allah. Ya Allah! Ka gafarta mini. Ko ya yi addu'a (ga Allah), za a amsa masa kuma idan ya yi alwala (kuma ya yi sallah), za a karɓi sallar sa.
Reference: Bukhari: 1154