Loading...
Language: Hausa
A'isha (RA) ta ruwaito cewa an bai wa Manzon Allah (ﷺ) kyautar tunkiya... A'isha (RA) ta ce:
بَارَكَ اللَّهُ فِيكُمْ
BaarakAllahu feekum
Suna cewa: Allah Ya yi muku albarka (Barakallahu feekum). [Sai A'isha ta ce: Wa feekum barakallah (kuma Allah Ya yi muku albarka)].
Reference: Ibn As-Sunni (Shafi na 138, Hadith lamba 278). Duba kuma, Al Wabilus Sayyib na Ibnul Qayyim Shafi na 304. Tahqiq, Bashir Muhammad Uyun