Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ لَا طَيْرَ إِلَّا طَيْرُكَ وَلَا خَيْرَ إِلَّا خَيْرُكَ وَلَا إِلَهَ غَيْرُكَ
Allaahumma laa tayra 'illaa tayruka, wa laa khayra 'illaa khayruka, wa laa 'ilaaha ghayruk
Ya Allah, babu wata sa'a (tsa, ko shu'umci) sai abin da Ka ƙaddara, kuma babu alheri sai alherinKa, kuma babu abin bautawa da gaskiya sai Kai.
Reference: Sahih (Albani). Silsila Sahihah: 1065, Musnad Ahmad: 7045