Loading...
Language: Hausa
Al-Bara' bin `Azib (RA) ya ruwaito: Manzon Allah (ﷺ) ya umurce mu da yin abubuwa bakwai kuma ya hana mu yin wasu bakwai. Ya umurce mu: mu bi janaza, mu ziyarci maras lafiya, mu karɓi gayyata, mu taimaki wanda aka zalunta, mu cika alkawari, mu amsa sallama, da kuma yi wa mai atishawa addu'a... Ya hana mu amfani da kwanukan azurfa ... da sanya zoben zinariya, siliki...
Reference: Bukhari: 1239