Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Abu Huraira: Na ji Manzon Allah (ﷺ) yana cewa, "Haƙƙoƙin Musulmi akan Musulmi guda biyar ne: amsa sallama, ziyartar maras lafiya, bin janaza, karɓar gayyata, da kuma yi wa mai atishawa addu'a..."
Reference: Bukhari: 1240