Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Abu Huraira (RA), cewa Manzon Allah (ﷺ) ya ce: "Lallai Allah yana son atishawa kuma yana ƙin hamma. Saboda haka idan ɗayanku ya yi atishawa kuma ya ce 'Alhamdulillah', haƙƙi ne akan duk wanda ya ji shi ya ce: 'Yarhamukallah'... Amma game da hamma... ya danne ta gwargwadon iko..."
Reference: Bukhari: 3289