Loading...
ladabin Hamma a Musulunci (Hadisi)
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya ce: Idan ɗayanku ya yi hamma, ya rufe bakinsa da hannunsa, domin Shaiɗan yana shiga ciki.
Reference: Muslim: 2995