Loading...
Addu'ar Atishawa
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya ce, Idan ɗayanku ya yi atishawa, ya ce:
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ
Alhamdu lillaah
Godiya ta tabbata ga Allah.
Reference: Bukhari: 6224