Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya ce: Yunus (As) ya yi addu'a yayin da yake cikin ciki kifi -
لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ سُبْحَانَكَ إِنِّي كُنْتُ مِنَ الظَّالِمِيْنَ
Laa 'ilaaha 'illaa 'Anta sub'haanaka 'innee kuntu minadh-dhaalimeen
Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, Tsarki ya tabbata a gare Ka. Lallai ni na kasance daga azzalumai. Lallai, babu wani musulmi namiji da zai yi addu'a da ita ga wani abu, har abada, sai Allah Ya amsa masa.
Reference: Sahih (Albani). Tirmidhi: 3505