Loading...
Amsa ga Mai Atishawa
Language: Hausa
Idan ka ji mai atishawa ya ce (Alhamdulillah), mai ji zai ce -
يَرْحَمُكَ اللَّهُ
Yarhamuk-Allah
Allah Ya yi maka rahama.
Reference: Bukhari: 1240, 6224