Loading...
Language: Hausa
Idan mai atishawa ya ji an ce masa (Yarhamukallah), zai amsa da cewa -
يَهْدِيْكُمُ اللَّهُ وَيُصْلِحُ بَالَكُمْ
Yahdeekum-ullaahu wa yuslihu baalakum
Allah Ya shirye ku kuma Ya gyara halinku.
Reference: Sahih. Tirmidhi: 2741