Loading...
Language: Hausa
Mutumin da ya amsa wa mai atishawa ya ce, Yarhamukallah. Sannan mai atishawar zai sāke cewa -
يَرْحَمُنَا اللَّهُ وَإِيَّاكُمْ، وَيَغْفِرُ لَنَا وَلَكُمْ
yar'hamunallahu wa iyyakum wa yaghfiru lanaa walakum
Allah Ya yi mana rahama tare da ku, kuma Ya gafarta mana tare da ku.
Reference: Adabul Mufrad: 941