Loading...
Language: Hausa
رَبِّ اغْفِرْ لِي وَتُبْ عَلَيَّ إِنَّكَ أَنْتَ التَّوَّابُ الْغَفُورُ
Rabbighfir lee watub 'alayya 'innaka 'Antat-Tawwaabul-Ghafoor
Ya Ubangijina, Ka gafarta mini kuma Ka karɓi tubana, lallai Kai ne Mai yawan karɓar tuba, Mai yawan gafara.
Reference: Sahih. Tirmidhi: 3434