Loading...
Alhamdulillah a Kowane Hali
Language: Hausa
Kuma idan wani abu ya faru da bai yi masa daɗi ba, yakan ce:
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ عَلَى كُلِّ حَالٍ
Alhamdu lillaahi 'alaa kulli haal
Godiya ta tabbata ga Allah a cikin kowane hali.
Reference: Hasan. Ibn Majah: 3803