Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya ce: Idan dole ku yabi wani, ku ce:
أَحْسِبُ فُلَانًا وَاللَّهُ حَسِيْبُهُ وَلَا أُزَكِّيْ عَلَى اللَّهِ أَحَدًا أَحْسِبُهُ كَذَا وَكَذَا
A’hsibu fulanan wallahu ‘hasiibuhu wa laa ‘uzakkii ‘alAllahi a’hadan a’hsibuhu kaza wa kaza
Ina tsammanin wane kaza da kaza ne, kuma Allah ne Mai hisabinsa, kuma ba na tsarkake kowa a gaban Allah, (amma) ina tsammaninsa kaza da kaza.
Reference: Bukhari: 2662