Loading...
Amsa Gaisuwar Waɗanda Ba Musulmai Ba
Language: Hausa
Idan ma'abota littafi (Yahudu da Nasara) suka yi muku sallama, ku amsa da cewa:
وَعَلَيْكُمْ
Wa 'alaykum
Kuma a gare ku.
Reference: Bukhari: 6258