Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ فَأَيُّمَا مُؤْمِنٍ سَبَبْتُهُ فَاجْعَلْ ذَلِكَ لَهُ قُرْبَةً إِلَيْكَ يَوْمَ الْقِيَامَةِ
Allaahumma fa'ayyumaa mu'minin sababtuhu faj'al thaalika lahu qurbatan 'ilayka yawmal-qiyaamah
Ya Allah, duk wani mumini da na zaga, Ka sanya hakan ya zama sanadin kusanci a gare shi zuwa gare Ka a Ranar Tashin Kiyama.
Reference: Bukhari: 6361