Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ رَبَّ جِبْرَائِيْلَ وَمِيْكَائِيْلَ وَإِسْرَافِيلَ فَاطِرَ السَّمَوَاتِ وَالْأَرْضِ عَالِمَ الْغَيْبِ وَالشَّهَادَةِ أَنْتَ تَحْكُمُ بَيْنَ عِبَادِكَ فِيمَا كَانُوا فِيهِ يَخْتَلِفُونَ اهْدِنِيْ لِمَا اخْتُلِفَ فِيهِ مِنَ الْحَقِّ بِإِذْنِكَ إِنَّكَ تَهْدِيْ مَنْ تَشَاءُ إِلَى صِرَاطٍ مُسْتَقِيْمٍ
Allaahumma rabba jibra-eel, wameeka-eel, wa-israafeel faatiras-samawaati wal-ardi, AAalimal-ghaybi washshahaadah, anta tahkumu bayna ibaadika feemaa kanoo feehi yakhtalifoon ihdinee limakh-tulifa feehi minal-haqqi bi-idhnika, innaka tahdee man tashaa-o ilaa siraatin mustaqeem
Ya Allah, Ubangijin Jibrilu da Mika'ilu da Israfilu, Mahaliccin sammai da ƙasa, Masanin gaibi da abin da ake gani. Kai ne Kake hukunci tsakanin bayinKa a cikin abin da suka kasance suna saɓa wa juna. Ka shiryar da ni zuwa ga gaskiya a cikin abin da aka saɓa a kansa da izininKa, lallai Kai ne Kake shiryar da wanda Kake so zuwa ga tafarki madaidaici.
Reference: Muslim: 770