Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Abu Huraira (RA): Annabi (ﷺ) ya ce: Mutanen da suka tashi daga zama ko taro wanda ba su ambaci Allah a ciki ba, za su zama kamar waɗanda suka tashi daga kan mushen jaki, kuma hakan zai zama abin nadama a gare su.
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 4855