Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Abdullah bin Umar (RA): Mun kasance muna kirgawa Manzon Allah (ﷺ) yana faɗa sau ɗari bayan taro:
رَبِّ اغْفِرْ لِي وَتُبْ عَلَىَّ إِنَّكَ أَنْتَ التَّوَّابُ الرَّحِيمُ
Rabbighfir lee watub 'alayya 'innaka 'Antat-Tawwaabur-rahim
Ya Ubangijina, Ka gafarta mini kuma Ka karɓi tubana, lallai Kai ne Mai yawan karɓar tuba, Mai yawan jin ƙai.
Reference: Sahih. Abu Dawud: 1516