Loading...
Language: Hausa
سُبْحَانَكَ اَللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ أَشْهَدُ أَنْ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ أَسْتَغْفِرُكَ وَأَتُوْبُ إِلَيْكَ
Subhaanaka Allaahumma wa bihamdika, 'ash-hadu 'an laa 'ilaaha 'illaa 'Anta, 'astaghfiruka wa 'atoobu 'ilayka
Tsarki ya tabbata a gare Ka Ya Allah, kuma godiya ta tabbata a gare Ka. Ina shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Kai. Ina neman gafararKa kuma ina tuba zuwa gare Ka.
Reference: Sahih. Tirmidhi: 3433