Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Umar bin Abi Salamah (RA): Na kasance yaro a ƙarƙashin kulawar Manzon Allah (ﷺ). Yayin cin abinci, hannuna yana ta yawo a sassan kwano. Sai Manzon Allah (ﷺ) ya ce mini, "Kai yaro! Ka ce Bismillah, ka ci da hannun damanka, kuma ka ci abin da ke gabanka!" ...
Reference: Bukhari: 5376