Loading...
Addu'a Idan An Manta Bismillah
Language: Hausa
Kuma idan ya manta bai ce 'Bismillah' ba, sai ya ce -
بِسْمِ اللَّهِ أَوَّلَهُ وَآخِرَهُ
Bismillaahi 'awwalahu wa 'aakhirah
Da sunan Allah a farkonsa da ƙarshensa.
Reference: Sahih. Abu Dawud: 3767