Loading...
Language: Hausa
Yayin da yake sallah tare da Manzon Allah (ﷺ), daya daga cikin mutanen ya ce -
اَللَّهُ أَكْبَرُ كَبِيْرًا وَالْحَمْدُ لِلَّهِ كَثِيْرًا وَسُبْحَانَ اللَّهِ بُكْرَةً وَأَصِيْلًا
Allahu 'Akbar Kabiran, walhamdu lillaahi kathiran, wa Subhaanallahi bukratan wa'asila
Allah ne Mafi Girma, Mai Girma. Yabo ya tabbata ga Allah, da yawa. Tsarki ya tabbata ga Allah, da sanyin safiya da karshensa.
Reference: Muslim: 601