Loading...
Language: Hausa
إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ
Iyyaaka na'budu wa lyyaaka nasta'een
Kai kadai muke bautawa kuma Kai kadai muke neman taimako. Wanda Allah Ya shiryar shi ne [shiryu] mai shiriya, amma wanda Ya bar shi a bata - ba za ka taba samun masa waliyyi mai shiryarwa ba. (Surah Al-Kahf 18:17)
Reference: Suratul Fatiha 1:5