Loading...
Addu'ar Ci da Sha (Godiya)
Language: Hausa
Allah Yana yarda da mutumin da zai ce a tsakanin ci da sha:
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ
Al'hamdu lillaah
Godiya ta tabbata ga Allah.
Reference: Muslim: 2734