Loading...
Sunnar Addu'a Bayan Cin Abinci
Language: Hausa
An ruwaito daga Anas: Manzon Allah (ﷺ) ya ce, "Lallai Allah yana yarda da bawan da zai gode wa Allah idan ya ci abinci, ko ya gode Masa idan ya sha abin sha."
Reference: Muslim: 2734