Loading...
Language: Hausa
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي أَطْعَمَنِيْ هَذَا وَرَزَقَنِيْهِ مِنْ غَيْرِ حَوْلٍ مِنِّي وَلَا قُوَّةٍ
Alhamdu lillaahil-lathee 'at'amanee haathaa, wa razaqaneehi, min ghayri hawlin minnee wa laa quwwah
Godiya ta tabbata ga Allah Wanda Ya ciyar da ni wannan abinci, kuma Ya azurta ni da shi, ba tare da wata dabara tawa ba ko wani ƙarfi.
Reference: Hasan. Ibn Majah: 3285