Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya ce, "Idan ɗayanku ya sha madara, ya ce:
اَللَّهُمَّ بَارِكْ لَنَا فِيهِ وَزِدْنَا مِنْهُ
Allaahumma baarik lanaa feehi wa zidnaa minhu
Ya Allah, Ka yi mana albarka a cikinsa, kuma Ka ƙara mana shi.
Reference: Hasan. Ibn Majah: 3322