Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya kasance yana faɗi yayin ɗauke Dastarkhan (Kwanon abinci):
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ حَمْدًا كَثِيرًا طَيِّبًا مُبَارَكًا فِيهِ، غَيْرَ مَكْفِيٍّ وَلَا مُوَدَّعٍ، وَلَا مُسْتَغْنًى عَنْهُ رَبَّنَا
Alhamdu lillaahi hamdan katheeran tayyiban mubaarakan feehi, ghayra [makfiyyin wa laa] muwadda'in, wa laa mustaghnan 'anhu Rabbanaa
Godiya ta tabbata ga Allah, godiya mai yawa, mai daɗi, mai albarka a cikinta, [abin da ba a iya biyan haƙƙinsa, kuma ba a iya] barinsa, kuma ba a iya wadatuwa da shi, Ya Ubangijinmu.
Reference: Bukhari: 5458, Sahih. Tirmidhi: 3456