Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya kasance yana cewa bayan ci ko sha:
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي أَطْعَمَ وَسَقَى وَسَوَّغَهُ وَجَعَلَ لَهُ مَخْرَجًا
Alhamdu lillahilladhi at'ama wasaqa wasawwagahu waza'ala lahu makhrazaa
Godiya ta tabbata ga Allah Wanda Ya ciyar da (mu) kuma Ya shayar da (mu), kuma Ya sa shi mai sauƙin haɗiye, kuma Ya sanya masa mafita.
Reference: Sahih. Abu Dawud: 3851